Ungulu Da Kan Zabo: Yadda Labaran Karya Ke Buya A Tsakanin Al’umma

Daga Laraba

Daga Laraba
Ungulu Da Kan Zabo: Yadda Labaran Karya Ke Buya A Tsakanin Al’umma
Feb 23, 2022
Aminiya

Galibi idan aka ambaci labaran karya abin da ke fara zuwa zuciyar mutane shi ne soshiyal midiya, wato kafofin sadarwa na zamani.

Amma ko masu sauraro sun taba tunanin cewa yayin hira a majalisa ko teburin shayi, wani ka iya ba da labaran da basu da tushe balle makama?

Shirin Daga Laraba na wannan makon na tafe da karin bayani