Hanyoyin Da Illar Labaran Karya Ke Shafar Jama'a

Daga Laraba

Daga Laraba
Hanyoyin Da Illar Labaran Karya Ke Shafar Jama'a
Mar 09, 2022
Aminiya

Makwanni biyu da su ka gabata mun karkata akalar shirin Daga Laraba zuwa batun labaran Karya. Mun dubi wadanda ke yadashi da masu kir kirarshi.

A wannan karon, mun tura shirin gaba ta yadda mu ka dubi tasirin da illar labaran Karya ke haifarwa jama'a.

Mun tattauna da masu yada labarai ta intanet, da 'yan siyasa da kuma masana a wannan fage domin fede biri har wutsiya.