Abin Da Muka Gani A Dabar ’Yan Ta’adda

Daga Laraba

Daga Laraba
Abin Da Muka Gani A Dabar ’Yan Ta’adda
Apr 13, 2022
Aminiya

Satar mutane domin karbar kudin fansa ya zama ruwan dare a Najeriya.

A wane hali mutanen da ake sacewa ke tsintar kansu a hannun masu garkuda da mutane da kuma bayan an sako su?

Shin yaya wadanda ke satar mutane ke tunani?