Yadda Za A Magance Matsalar Tsaro A Arewacin Najeriya —Masana

Daga Laraba

Daga Laraba
Yadda Za A Magance Matsalar Tsaro A Arewacin Najeriya —Masana
Apr 27, 2022
Aminiya

Rashin tsaron da ya addabi yankin Arewa maso Yammacin Najeriya na nema ya gagari kundila. 

Mene ne ake yi ba daidai ba, wa ya kamata ya amsa tambayoyin da jama'a ke yi kan yadda za a warware matsalolin tsaron?

Masana sun yi wa Shirin Daga Laraba na wannan makon bayani kan hanyoyin da suka dace a bi domin warware matsalar da ta ki ci, ta ki cinyewa.