Dalilin Da Muka Bar Matasan Arewa A Baya

Daga Laraba

Daga Laraba
Dalilin Da Muka Bar Matasan Arewa A Baya
May 11, 2022
Aminiya

Yara manyan gobe, inji Hausawa; amma anya matasan Arewacin Najeriya sun samu damar zama manyan goben yadda ya kamata?

In aka yi la'akari da halin da matasan Arewan ke ciki, wani abin tambaya shi ne, ko dai su a yarintar za su kare?

Me ke kawo musu wannan tarnaki?

Shirin Daga Laraba ya tattaro fahimtar masana da matasa kan ababen da ke mayar da  matasan Arewa koma baya.