Halin Da Harkar Ilimi Ke Ciki A Jihar Sakkwato

Daga Laraba

Daga Laraba
Halin Da Harkar Ilimi Ke Ciki A Jihar Sakkwato
Jul 06, 2022
Aminiya

Idan ba ku manta ba, makonni biyu da suka gabata, mun tattauna ne a kan tsarin ilimin Jihar Bauchi da na Jihar Kebbi.
A wannan makon kuma mun karkata ne zuwa kan tsarin ilimin Jihar Sawkwato.

A yayin da ilimin daliban firamare da sakandare ke tabarbarewa, iyaye da malamai na kokawa kan irin kalubalen da baganren ilimin jihar ke fuskanta.

Laifin waye kuma ina mafita? Shirin Daga Laraba ya tattauna da masu ruwa da tsaki.