Yadda Rabon Gado Ke Neman Zama Tarihi

Daga Laraba

Daga Laraba
Yadda Rabon Gado Ke Neman Zama Tarihi
Aug 24, 2022
Aminiya

Rabon gado a wurin musulmi tarbiyyace da ta samo asali a cikin addinin, amma a yanzu magada da dama na kukan yadda 'yan uwansu ke cinye musu gado da aka bari kafin a raba ko kuma in an raba.

Ko kun san dalilan da ke sa a cinye gado a wannan zamanin kuwa?

 Shirin Daga Laraba na wannan mako ya dubi irin mawiyacin halin da rabon gado ya stinci kansa a ciki, wanda ke jefa magada da dama cikin tasku.