'Yan Ta'adda Na Fada A Ji A Najeriya.

Daga Laraba

Daga Laraba
'Yan Ta'adda Na Fada A Ji A Najeriya.
Aug 31, 2022
Aminiya

Yawaitar ta'addancin 'yan bindiga a Najeriya ya sa 'yan kasar sauya tunaninsu da yadda suke rayuwa. 

Shin sauya tunani da yadda ake rayuwa a Najeriya domin tsoron ta'adancin 'yan bindiga mafita ce kuwa?

Shirin Daga Laraba na wannan makon ya dubi yadda kasashen da suka ci gaba ke yakar ta'addanci da yadda 'yan kasar ke magance matsalolin ta hanyar kin sauya yadda suke tunani da mu'amala.