Yadda Abincin Da Ake Yawan Ci Ke Iya Zama Guba

Daga Laraba

Daga Laraba
Yadda Abincin Da Ake Yawan Ci Ke Iya Zama Guba
Sep 07, 2022
Aminiya
Dan Adam na rayuwa da cin abinci da shan abin sha daidai bukatar jikin. 

Shin wane abinci ne jikin dan Adam ya fi bukata, kuma a wane lokaci?
 
Lura da yadda cututtuka sanadiyyar abinci ke kara yawaita, shirin Daga Laraba na wannan mako ya dubi batun abinci da ababe shan da ake mu'amala da su yau da kullum, domin neman mafita kan yadda za a gujewa kamuwa da cutuka sanadiyyar abinci