Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna da Farfesa Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar INEC, kan zaben 2023 da ke tafe.
Shin kana bukatar sanin inda INEC ta kwana kan shirye-shiryen zaben 2023?Saurari shiirn Daga Laraba na wannan lokaci.