Abin da kishi ke sa maza aikatawa

Daga Laraba

Daga Laraba
Abin da kishi ke sa maza aikatawa
Nov 02, 2022
Aminiya

Duk lokacin da aka ambaci zafin kishi, to da dama mata ke zuwa zukatan jama’a.

Shin yaya maza ke kishi, kuma me suke iya aikatawa saboda tsananin kishi?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna da masu ruwa da tsaki game da tsananin kishin maza, abin da yake iya sa su da kuma yadda ya kamata a yi kishin.