Me ya sa ake yawan samun mutane masu manyan shekaru da ke afka wa kananan yara mata ko mazayarinya ko karamin yaro?
Shin wane dalili ke sa kawo yawaitar wannan kazamar dabi’a ta lalata da kananan yara?
Shirin Daga Laraba ya dubi yadda wannan matsala ta zama ruwan dare, musamman a Arewacin Najeriya.
A yi sauraro lafiya.