Yadda Iyaye Ke Lalata Da ’Ya’yan Cikinsu
Daga Laraba
More Info
Daga Laraba
Yadda Iyaye Ke Lalata Da ’Ya’yan Cikinsu
Nov 16, 2022
Aminiya

Shirin Daga Laraba na wannan lokaci ya dubi yadda matsalar lalata tsakanin iyaye da ’ya’yansu ko tsakanin yayyu da kanne ta zama ruwan dare ne.

Mun tattaro bayanai masu nuna yadda kwamacalar take kara kamari a wannan zamani.