Yadda Zubar Da Ciki Ya Zama Ruwan Dare A Najeriya

Daga Laraba

Daga Laraba
Yadda Zubar Da Ciki Ya Zama Ruwan Dare A Najeriya
Nov 30, 2022
Aminiya

Zubar da ciki al'amari ne mai ba da tsoro saboda hadarinsa da kuma alhakin da ake iya dauka idan an yi ba bisa ka’ida ba.

Shin ko mene ne dalilin da zubar da ciki ya zama ruwan dare a tsakani ’yan mata da matan aure a Najeriya? 

Saurari cikakken shirin Daga Laraba na wannan lokaci domin jin yadda matan aure da ’yan mata suka maida zubar da ciki abin wasa.