Yadda Ake Aure Da Ciki A Kasar Hausa

Daga Laraba

Daga Laraba
Yadda Ake Aure Da Ciki A Kasar Hausa
Dec 21, 2022
Aminiya

Shin idan ka gano cewa da cikin wani amaryarka ta shigo gidanka wane mataki za ka dauka?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya bankado al’ada yin aure da juna biyu a Arewacin Najeriya.

Shin da sanin angwaye ake daura musu aure da mata masu ciki?

Gyara zama domin jin yadda ta kaya tsakanin wadansu angwaye da amarensu suka zo musu da cikin wasu.