Dalilin Da Maza Ke Shakkar Auren Mata 'Yan Boko

Daga Laraba

Daga Laraba
Dalilin Da Maza Ke Shakkar Auren Mata 'Yan Boko
Jan 11, 2023
Aminiya

Muhawara kan abin da ke sa maza tsoron matan da suka yi karatun boko mai zurfi ko masu dukiya, batu ne da ya jima yana daukar hankalin jama’a da dama. 

Shin ko matan da suka yi karatun boko mai zurfi sun san dalilan da maza ke tsoronsu? 

Shirin Daga Laraba ya binciko wadan nan dalilai, ya kuma baje su a gadon fida, inda masana suka fede biri har wutsiya.