Matsin tattalin arziki da tsadar rayuwa ta tilasta wa 'yan Najeriya sauya yadda suke rayuwa.
Shin kun san irin halin da jama'a ke ciki, kawo yanzu?
Shirin Daga Laraba ya binciko hakikanin halin da ake ciki, ya kuma tuntubi dalilai.