Anya INEC Ta Shirya Wa Zaben 2023?
Daga Laraba
More Info
Daga Laraba
Anya INEC Ta Shirya Wa Zaben 2023?
Feb 22, 2023
Aminiya

Ranar Asabar 25 ga Watan Fabrairun da muke ciki ne ake sa ran gudanar da zaben shugaban kasa da ’yan majalisun tarayyar Najeriya.

Shin Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta shirya gudanar da wannan gagarumin aiki?

Shirin Daga Laraba ya leka lungu da sako a Najeriya domin sanin matakin shirin hukumar zaben da kai.