Wane Ne Bola Ahmed Tinubu? Bayani Daga Dattawan Legas

Daga Laraba

Daga Laraba
Wane Ne Bola Ahmed Tinubu? Bayani Daga Dattawan Legas
Mar 08, 2023
Aminiya

Shirin Daga Laraba na wannan karo ya yi wasu tambayoyi masu kalubale ga shugaban kasar Najeriya mai jiran gado game da lafiyarsa, da kuma kaifin basirarsa.

Shin Bola Ahmed Tinubu zai iya tafiyar da harkokin mulkin Najeriya fiye da Muhamadu Buhari?

Ku surari shirin Daga Laraba na wannan mako ku ji amsoshin duka tambayoyin namu.