Dalilin Da 'Yan Siyasa Ke Kin Karbar Kaye A Najeriya

Daga Laraba

Daga Laraba
Dalilin Da 'Yan Siyasa Ke Kin Karbar Kaye A Najeriya
Mar 29, 2023
Aminiya

A tsarin zabe dole a samu wanda ya ci, a kuma samu wanda ya fadi. Amma wannan ka'ida har yanzu ba ta samu wurin zama a fagen siyasar Najeriya ba, don kuwa duk wanda ya fadi baya yarda ya fadi sai ka ji suna kiran "Magudi aka yi, amma ni na ci zabe".

Mene ne dalilin da 'yan siyasar Najeriya ke  kin karbar kaddarar faduwa?

Saurari shirin Daga Laraba domin jin dalilin 'yan siyasa na kirkirar wannan dabi'a  ta kin karbar kaye a matsayin kaddara da ke shafawa Najeriya bakin fenti a idanun duniya.