Hukuncin Saka Hotunan Sadaka A Soshiyal Midiya

Daga Laraba

Daga Laraba
Hukuncin Saka Hotunan Sadaka A Soshiyal Midiya
Apr 05, 2023
Aminiya

A watan azumin Ramadan an kwadaitar da Musulmai falalar yawaita sadaka da kyauta domin neman yardar Allah.

Shin mene ne hukuncin masu daukar hotunan sadaka da kyautar da suka bayar su saka a kafafen sada zumunta na zamani wato oshiyal midiya?

Shirin Daga Laraba na wannan lokaci na tafe da bayanan hujjojin masu saka wadannan hotuna da kuma matsayin Malaman addinin Musulunci a kan wannan dabi’a.