Jihar Kano na daya daga cikin jihohin da suka ci gaba a fannoni da yawa na rayuwa. Sai dai wani bincike da muka gudanar ya bankado yadda ake shan wahalar ruwa a wasu yankunan wannan jiha.
Mene ne ya sa har yanzu ake tsananin wahalar ruwa a Jihar Kano?
A saurari shirin DAGA LARABA na wannan mako a ji yadda ya bankado bakar wahalar da mutane ke sha sakamakon rashin ruwa a wasu yankunan Jihar Kano.