Amfanin Kishiya A Zamantakewar Aure

Daga Laraba

Daga Laraba
Amfanin Kishiya A Zamantakewar Aure
Apr 26, 2023
Aminiya

Musulunci ya halatta auren mace fiye da daya ga mazan da ke da hali kuma wadanda za su iya yin adalci, amma kuma a rayuwarmu ta yau babu abin da ke ganin adawa da shan kushe kamar karin aure,

Shin mene ne amfani kishiya?

Wannan karo shirin Daga Laraba ya yi kokarin gano  muhimmancin kishiya da kuma amfaninta.