Martanin 'Yan Najeriya Kan Bashin Kudin Karatu
Daga Laraba
More Info
Daga Laraba
Martanin 'Yan Najeriya Kan Bashin Kudin Karatu
Jun 21, 2023
Aminiya

Batun bada rancen kudin karatu ga daliban  jami'o'i na matakin digiri a Najeriya na ci gaba da daukar hankalin 'yan Ć™asar. 

Wace fahimta 'yan Najeriya su ka yi wa wannan batu na bashin kudin karatu ga dalibai masu neman digiri? 

Saurari shirin Daga Laraba na wannan lokaci domin jin martanin 'yan Najeriya kan wannan batu da kuma matsayin kungiyar ASUU.