Dalilan Lalacewar Al'adun Sallah
Daga Laraba
More Info
Daga Laraba
Dalilan Lalacewar Al'adun Sallah
Jun 28, 2023
Aminiya

A yayin da ake bikin babbar Sallah a Najeriya da sauran Ć™asashen Musulmin duniya, shirin Daga Laraba na wannan mako ya dubi yadda al'adun bikin sallah suka canza  zuwa wani abu na daban. 

Mene ne dalilan da al'adun bikin sallah suka lalace a kasar Hausa? 

Saurari bayanai daga bakin dattawa, masana, da kuma matasa kan wannan maudu'i na lalacewar al'adun bikin sallah.