Da Gaske Ana Iya Canza Injin Janareta Ya Koma Amfani Da Gas?
Daga Laraba
More Info
Daga Laraba
Da Gaske Ana Iya Canza Injin Janareta Ya Koma Amfani Da Gas?
Jul 12, 2023
Aminiya

Tsadar man fetur a Najeriya ya tilastawa jama’a masu injin Janareta a gida da wuraren kasuwanci sauya masa tsari ya koma amfani da Gas na girki. Wannan dai wata fasaha ce da wasu mutane suka ƙirƙira bayan sun yi nazari a kai.

A cikin shirin Daga Laraba na wannan mako, mun duba alfanu ko akasin hakan da za a iya samu gameda wannan sabon salo da aka ƙirƙira.