"Dole Ne Mace Ta Yiwa Mijinta Wanki"

Daga Laraba

Daga Laraba
"Dole Ne Mace Ta Yiwa Mijinta Wanki"
Jul 19, 2023 Aminiya
Muhawarar ya kamata ko bai kamata mace ta riÆ™a yiwa mijin ta wanki ba, ya sa ana ta tada jijiyoyin wuya tsakanin maza da mata. Wasu na ganin daya daga cikin ayyukan mace shine  wanke kayan mijinta da dai sauran aikace-aikacen gida domin Æ™ara danÆ™on soyayya da zamantakewa.

To amma nauyin hakan ya rataya a wuyan namiji ne ko mace? 

Shirin Daga Laraba  na Yau, ya yi nazari akan ko ya kamata mata su riÆ™a yiwa mazajen su wanki a matsayin wajibi ko kuma kyautatawa.