"Wahalar Da Mu Ka Sha A Wurin Iyayen Riko"
Daga Laraba
More Info
Daga Laraba
"Wahalar Da Mu Ka Sha A Wurin Iyayen Riko"
Jul 26, 2023

Sau da yawa ana samun labaran cuzgunawa tsakanin iyayen riko da 'ya'yan riko, sai dai kowa na zargin kowa ne a cikinsu. 

Mene ne gaskiyar abin da ke faruwa tsakanin 'ya'yan riko da iyayen gidan nasu? 

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya yi nitso cikin wannan tsohuwar matsala, ya bankado gaskiyar abin da ya ke faruwa.