Me Ya Sa Waɗanda Suka Kammala Jami'a Ke Komawa Sana'ar Girke-Girke
Daga Laraba
More Info
Daga Laraba
Me Ya Sa Waɗanda Suka Kammala Jami'a Ke Komawa Sana'ar Girke-Girke
Oct 04, 2023
Aminiya

A yadda wasu masu sana’o'in suka ginu, ko da za a ajiye musu aikin albashi sun gwammace si cigaba da sana’o’in su.

A shirin daga Laraba na yau mun duba yadda matasan da suka kammala jami'a  ke komawa sana'ar girike-girke da kayan maƙulashi.

To me ya sa matasan suka fara yiwa kansu ƙiyamul-laili, ko cigaba hakan ke haifarwa. Ku biyo mu cikin shirin.