Abin Da Ya Sa Ba a Ɗaukar Hoton Alƙali a Kotu
Daga Laraba
More Info
Daga Laraba
Abin Da Ya Sa Ba a Ɗaukar Hoton Alƙali a Kotu
Nov 08, 2023
Aminiya

Duk wanda ya taɓa halartar zaman kotu zai iya bayar da shaidar cewa ba wurin wargi bane, ya zama wajibi mutum ya kama kansa tare da girmama alƙalai.

Mutane na yawan tambayar ko me ya sa ba a barin jama’a su ɗauki hoto ko bidiyon alƙalai a lokacin shari’a a Kotu?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba abin da doka tace gameda hana ɗaukar hoton alƙalai a kotu