Dalilin Da Maza Ke Haura Shekar 40 Babu Auren Fari
Daga Laraba
More Info
Daga Laraba
Dalilin Da Maza Ke Haura Shekar 40 Babu Auren Fari
Dec 13, 2023
Aminiya

Maza da dama na son aure amma kuma su kan ce fargabar ɗawainiya ta hana su. 

Wasu kuma na cin karo da ƙalubale tun a wajen nema, lamarin da ya sa suke zarta shekarun samartakansu  ba aure. Toh shin da gaske ne abinda suke fada na cin karo da kalubale bayan aure

Ku biyo mu cikin shirin Daga Laraba na wannan makon inda muka duba yadda wasu mazan kan shafe sama da shekara 40 ba aure.