Yadda Wasan Kanawa Da Zagezagi Ya Samo Asali
Daga Laraba
More Info
Daga Laraba
Yadda Wasan Kanawa Da Zagezagi Ya Samo Asali
Jan 17, 2024
Aminiya

Abu ne da za a iya cewa sananne ga al’ummar Kano da Zazzau na tsokanar juna a tsakaninsu.

Ana yawan taƙaddama kan shin wane ne mai gida tsakanin Kanawa da Zazzagawa.

A cikin shirin Daga Laraba na wannan mako mun duba tasirin wannan wasa tsakaninsu da kuma yadda ta samo asali.