"Ruwan 'Fiyowata' Na Neman Ya Gagari Talaka"
Daga Laraba
More Info
Daga Laraba
"Ruwan 'Fiyowata' Na Neman Ya Gagari Talaka"
Feb 28, 2024
Aminiya

Tsadar rayuwa ta sa ruwan leda wato 'fiyowata' ya fara zama abin tattaunawa gameda yadda yake tsada.

Wasu na ganin shine ruwan da ake samu mai dama-dama wajen tsafta idan mutum na so ya sha ruwa, sai dai yadda yake kara tsada a sassa daban-daban na Najeriya ya sa ana komawa shan  ruwa mara tsafta a wasu wuraren.

Sai dai masu sarrafa ruwan na cewa ba daga su ba ne, inda har ta kai ga wasu na rufe kamfanoninsu.

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba dalilin da suka jawo hakan.