Ana ci gaba da tafka muhawara a kan abin da ya kamata mutum ya fi bai wa muhimmanci a tsakanin digiri da sana’a.Shin wanne ne daga ciki mafi a'ala a rayuwar mutum?Shirin Daga Laraba zai yi muhawara a kan wannan batu.