Illolin da bilicin ke haifar wa lafiyar masu yi

Daga Laraba

Daga Laraba
Illolin da bilicin ke haifar wa lafiyar masu yi
Nov 10, 2021

A shirin Daga Laraba da ya gabata, mun tattauna dabi’ar bilicin, wato jeme launin fatar jiki daga baka ta koma fara.

A yau za ku ji illolin da bilicin ke haifar wa lafiyar masu yi,  kuma za ku ji yadda wannan dabi’a ta bilicin ta mamaye, daga maza har  mata.