Daga Laraba
Auren Wuf: Soyayya ko kwadayi?
Nov 17, 2021
Aminiya
Mutane na yiwa auren wuf ko auren caraf fassara daban-daban lura da yadda auren yake.
wasu na ganin auren wuf a matsayin auren cin kasuwar bukata, amma a zahiri me yasa akeyin auren wuf, meye alfanun yin shi, yanada illa ko kuwa?