sanin gaskiyar halin da zawarawa ke ciki sai in ka sauraresu, wai me ya sa ba'a son auren bazawara, wa ya kamata ya dauki nauyin ta, shin zawarci zabin kai ne, ko kuma kaddara ce, ya ya mutane ke kallon bazawara?
Saurari irin halin kuncin da mata ke samun kansu da zarar sun rasa auren su.