Yadda 'Yan Siyasar Kano Ke Hana Jihar Ci Gaba

Daga Laraba

Daga Laraba
Yadda 'Yan Siyasar Kano Ke Hana Jihar Ci Gaba
Dec 01, 2021

Masana sun bayyana yadda ’yan siyasar Kano ke hana Jihar ci gaba, lura da yadda siyasar gaba ta maye gurbin siyasar hamayya da kishin jihar.

Shirin Daga Laraba na wannan karon ya yi waiwaye kan yadda aka faro siyasar Kano, wuraren da aka wuto, da kuma halin da ake ciki a yau.