Illolin da rashin kaunar juna ke yi wa mata

Daga Laraba

Daga Laraba
Illolin da rashin kaunar juna ke yi wa mata
Dec 15, 2021
Aminiya

A shirin Daga Larabar da ya gabata, mun yi duba ne a kan Dalilan Da Mata Ba Sa Kaunar Junansu.
A kashi na biyu da za ku saurara a wannan karon kuma, shirin ya mayar da hankali ne kan yadda rashin kaunar juna a tsakanin mata ke hana musu ci gaba a fannoni da dama na rayuwa.
A yi sauraro lafiya.