Karfin Ikon Talakawa A Dimokuradiyyar Gaskiya

Daga Laraba

Daga Laraba
Karfin Ikon Talakawa A Dimokuradiyyar Gaskiya
Dec 22, 2021

 An fara mulkin dimokuradiyya ne a Karni na 17 bayan kafa kasar Amurka, jim kadan bayan juyin juya hali.

Shi ne tsarin mulkin da ya bai wa ′yan kasa damar fadin yadda suke so a mulke su.

Hakan ta sa suke da damar tofa albarkacin bakinsu a harkokin gwamnati ta hanyar wakilansu da suka zaba zuwa majalisu a matakai daban-daban.

Shirin Daga Laraba na wannan karon na kunshe da bayani kan nau’ikan tsarin dimokuradiyya da kuma yadda take tafiya a Najeriya, Afirka da ma sauran kasashen da suke morar tsarin.