Yadd kuri'arku za ta iya sauya rayuwarku

Daga Laraba

Daga Laraba
Yadd kuri'arku za ta iya sauya rayuwarku
Dec 29, 2021

Tun da aka dawo mulkin Dimokuradiyya a Najeriya a 1999, yawan masu kada kuri’a sai raguwa yake ta yi, ko mene ne dalili?

Anya masu zabe sun san irin karfin da kuri’arsu take da shi kuwa?

Shirin Daga Laraba na wannan lokaci na tafe da amsar wannan tambaya har ma da bayanin amfanin zabe da muhimmancinsa wurin kawo sauyin rayuwa  mai ma’ana.

A yi sauraro lafiya.