Me Ya Sa Kimar Dattawa Ta Ragu A Cikin Al’umma?

Daga Laraba

Daga Laraba
Me Ya Sa Kimar Dattawa Ta Ragu A Cikin Al’umma?
Oct 16, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Afrika na da dadadden tarihin  girmama na gaba, musamman dattawan da ke cikin al’umma.

Sai dai a wannan zamani akan samu matashi ya shafa wa idonsa toka ya fito bainar jama’a yana musayar zafafan kalamai da sa’o’in mahaifinsa.
Shin me ya sa ake samun irin wannan?

Don jin amsar wannan tambaya da ma wasu sai ku biyo mu a cikin shirin Daga Laraba na wannan makon.