A ranar Alhamis ne matan ’yan canji daga Kasuwar Wapa da aka tsare suka ziyarci Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero domin neman ya sanya baki a bayyana musu halin da mazajen nasu suke ciki.
Shirin Najeriya A Yau ya dauko cikakken rahoton halin da iyalan ’yan canjin suke ciki shekara guda tun bayan tsare su.