Matasa ne kashin bayan kowace al'umma, domin su a ke fatan su gaji magabatansu, har a kan yi wa matasan wakar cewa, "yara manyan gobe".
Sai dai a Najeriya har yanzu matasan basu fara gani a kasa ba, domin kuwa ba a tsarmawa da su a harkokin mulki.
A ina matsalar take, kuma mene ne a ke yi ba dai dai ba?