Tasirin Harshen Koyarwa Kan Neman Ilimi
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Tasirin Harshen Koyarwa Kan Neman Ilimi
Feb 11, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Mutane da dama na da tunanin idan aka koyar da karatu a harshensa na asali, zai samu saukin koyon abin da ake koya masa cikin dan lokaci.

Shin me bincike ya nuna game da alakar harshen da aka koyar da mutum karatu da kuma fahimtarsa?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da gamsasshen bayani akan wannan batu.