Majalisar Dattawan Najeriya Ta Kafe, Duk Mai Rike Da Mukamin Siyasa Sai Ya Taba Kasa In Yanason Takara

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Kafe, Duk Mai Rike Da Mukamin Siyasa Sai Ya Taba Kasa In Yanason Takara
Mar 11, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Majlisar Dattawa ta juya wa Shugaba Buhari inda ta kafe a kan dokar da ta haramta wa masu rike da mukaman siyasa tsayawa takara ko zaben tsayar da ’yan takara har sai sun yi murabus.

Sashen da Buharin yake so majalisar ta soke na kunshe ne a sabuwar dokar zaben da Buharin ya sanya wa hannu a kwana-kwanan nan.

Shin wane sauyi wannan sashe zai kawo musamman ga zaben 2023?