Dalilan Da Mutane Ke Kashe Kansu Saboda Soyayya

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Dalilan Da Mutane Ke Kashe Kansu Saboda Soyayya
Mar 18, 2022 Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us Fan Mail

Mummunan al'adar nan ta kashe kai saboda soyayya na kara karbuwa a tsakanin matasa a Arewacin Najeriya. Ko me ke janyo hakan?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masana lafiyar kwakwalwar dan Adam domin gano dalilan masu yin wannan aik-aika na kashe kai domin katsewar soyayya.