Majalisa Ta Sakawa Dokar Da Za Ta Hana 'Yan Siyasa Sauya Sheka Hannu

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Majalisa Ta Sakawa Dokar Da Za Ta Hana 'Yan Siyasa Sauya Sheka Hannu
Mar 24, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Majalisa ta sakawa dokar da za ta hana ’yan siyasa sauya sheka bayan darewa kujerun mulki a Najeriya.

Menene ke hana ’yan siyasa zama a jam'iyya daya tunda ance jam'iyya akidace, kuma ta wadanne hanyoyi wannan doka za ta taimaki siyasar kasar?