Bayanai sun karade Najeriya kan mai yiwuwa babbar jam'iyyar adawa ta kasar PDP ta yi watsi da tsarin karɓa_karɓa a wani yunkuri na ƙwace mulki daga hannun jam'iyya APC mai mulki a zaɓen baɗi.
Anya wannan yunƙuri zai kaita ga nasara kuwa?
Saurari amsar wannan tambaya da ma waɗansu masu alaƙa.