Abin Da Ya Sa Aka Yafe Wa Dariye Da Jolly Nyame
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Abin Da Ya Sa Aka Yafe Wa Dariye Da Jolly Nyame
Apr 18, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Yafe wa tsohon Gwamnan Taraba Jolly Nyame da na Filato Joshua Dariye ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ’yan Najeriya.

Abin da da dama ke kallo shi ne irin kudaden da wadannan bayin Allah suka salwantar a lokacin da suke kan karagar mulki.

Mene ne abin da doka ta ce danagne da yafe wa wanda ya zalunci al’umma da dama?